Siyasar Najeriya
Dan takarar mataimakin gwamnan jihar Yobe a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2019 Baba Abba-Aji ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Bayan rushe tsohuwar jam'iyyarsa, Alhaji Mohammed Shittu tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APDA ya sauka sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Shugaban kasar Najeriya da mataimakinsa za su karbi karon farko na allurar rigakafin COVID-19 a ranar Asabar mai zuwa. Tare da su za a yiwa sauran manyan Najeri
Kamar yadda 'yan Najeriya suka sayawa Buhari tikitin zabe, haka nan wasu 'yan Najeriya sun tara N10m don tallafawa Tinubu ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.
"manufata shi ne aiki da dukkan mambobi na wannan jam'iyya a ko'inna suke a ƙasar nan. Zan canja APGA daga jam'iyyar siyasa zuwa jam'iyya ta haɗin kai." ya faɗa
Dan majalisar da ke wakiltar Ondo ta gabas da yamma a majalisar wakilai, Hon Peter Makinde ya sauya sheka daga jam'iyyarsa ta ADC zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Gabanin babban zaben 2023, jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP) ta fara kamfen don janyo hankalin masu zuwa da tsaki su kafa kwakwarar jam'iyya da za ta iya
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta kaeya jita-jitan zawarcin tsohon dan takarar ta na 2019 a matsayin mai tsayawa takara a shekarar 2023. Sun ce basu tsayar da kowa ba
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Otunba Gbenga Daniel ya koma jam'iyyar All Progressive Congress, APC mai mulki, Vanguard ta ruwaito. Gbenga jigo ne a babban jam'iyya
Siyasar Najeriya
Samu kari