Siyasar Najeriya
Caccar baki ta kaure tsakanin ministan kwadago, Chris Ngige da dan majalisar wakilai mai wakiltan yankin Ikeja ta jihar Lagas, James Faleke, yayin wani zama.
Gwamnan Katsina Aminu Masari ya ce dole sai kowa ya taka rawar gani kan rashin tsaro. Ya ce watakila APC ta wargaje a 2023 saboda matsalar rashin tsaro a kasar.
A cikin takardar karar da ya shigar a gaban kotun, Nnoli ya bayyana cewa rashin nada sauran alkalan "babbar saba doka ne, saboda ya sabawa sashe na 231(2) na ku
Kungiyar ECOWAS ta yanke shawarar shiga rikicin kasar Mali bayan al'amura sun kara dagulewa a 'yan kwanakin baya bayan nan sakamakon kashe wasu masu zanga-zanga
Ibrahim Magu ya fadi komai, ya bayyana wanda ya hana a kama babbar Ministar nan taJonathan. Ministan shari’a da ake zargi bai yi magana game da wannan zargi ba.
Wasu manyan Yarbawa da ‘Yan siyasa sun fara rokon Ahmad Lawan ya fito takarar Shugaban kasan Najeriya, 2023ce shekarar da za a sake gudanar da zabe a kasa.
A ranar Alhamis din makon jiya ne mukaddashin shugaban NDDC, Daniel Pondei, ya jagorancin mukarrabansa wajen ficewa daga dakin da kwamitin majalisa ke yi ma sa
Wani lauyan gwamnatin tarayya mai suna O. Ojaomo da kuma Farfesa Itse Sagay su na tuhumar Ministan shari’a ya hana a binciki wasu barayi da marasa gaskiya.
Wasu manyan Arewa da na bangaren Kudu sun bayyana inda ya kamata mulki ya koma a 2023. Za ku ji wani Yankin Kudu ya kamata su karbi mulki bayan wa’adin APC?
Siyasar Najeriya
Samu kari