Siyasar Najeriya
Wasu Sanatocin Najeriya sun ci mutuncin ‘Jakadan’ da Shugaba Buhari ya tura masu. Yamah Musa ya samu cikas da aka tambaye sa game da gudumuwarsa a Jam'iyya.
Jami’an tsaro sun cika Majalisa bayan an yi wa Ma’aikata ritayar dole. An yi wannan ne domin tsoron fitina daga wasu magoya bayan Mohammed Ataba Sani- Omolori.
Mun yi bincike game da gaskiyar gudumuwar da Gwamnan Jihar Zamfara ya ba kungiyar Izala. Amma anya da gaske ne an ba Izala N100m domin ginin jami’a a Jigawa?
Jam’iyyar PDP ta ce za ta karbe Jihar Edo inda Gwamna Obaseki ya zarce a Satumban bana. Hakan na zuwa ne bayan an yi zaman musamman a gidan gwamnatin Ribas.
Kwamitin bincike ya na neman bayani game da kadarori da dukiya da hukumar ta karbe don haka ne Ma’aikatan su ka shiga ofishin Ibrahim Magu jiya da safe a Abuja.
A cewar Mista Sylva, mambobin bod din da aka sauya an nada su ne tun shekarar 2005, a saboda haka akwai bukatar nada sabbi domin samun sabon tunani wajen gudana
Jiga-jigan Jam’iyyar APC su na ta faman kai wa juna hari tun lokacin zaben 2018. Har yanzu ba a kawo karshen bambancin da aka samu a gidan APC a jihar Ekiti ba.
Wasu jagororin APC sun yi watsi da kiran NEC da Buhari, sun kai jam’iyya kotu. Wasu sun yi uwar-shegu da kiran da Shugaban kasa ya yi na janye kara a kotu.
Kakakin rundunar 'yan sandar ya sake bayyana cewa gungun wasu 'yan bindiga sun sace babban limamin masallacin ofishin rundunar 'yan sanda, Mustapha Badamasi, ja
Siyasar Najeriya
Samu kari