Siyasar Najeriya
Garba Shehu, hadimin shugaban kasa Buhari ya bayyana cewa a lokacin da dan siyasan na kasar Yarbawa ya ziyarci Kano don neman takara, ofishinsa ya fara zuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a shirye yake ya rattaba hannu kan dokar sake fasalin lamuran kasar idan har 'yan majalisun tarayya suka zartar.
Babbar kotun jihar Lagas ta tsige Injiniya Deji Doherty a matsayin shugaban jam'iyyar PDP mai adawa a jihar tare da dawo da dawo da daura Dr Adegbola Dominic.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya bayyana cewa matasan da ke kira ga ballewar kasar basu san yadda aka yi yakin basasa bane shiyasa suke kiraye-kirayen.
Fadar shugaban kasa ta bakin hadimin Shugaban kasa, Babafemi Ojudu ta ce Muhammadu Buhari ba zai yi murabus ba sai ya kammala wa'adin mulkinsa a shekarar 2023.
Jam’iyyar PDP a jihar Nasarawa ta sake fuskantar wani cikas, inda wani dan majalisa mai wakiltar mazabar Karu / Gitata, David Maiyaki, ya sauya sheka zuwa APC.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa, ba kowane dan siyasa ne zai amince ya mikawa mulkin kasar ba. Ya bayyana cewa, dole ne dan siyasar ya cika wata ka'ida mai kyau.
Muhammadu Sanusi na biyu ya ce ba shi da ra'ayin neman wani mukami a ƙasar, sai dai ya ce zai ci gaba da faɗakar da al'umma a kan shugabannin da suka cancanta.
Sanata Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan jihar Kano, ya jadadda goyon bayansa a kan neman APC ta mika tikitin takarar shugaban kasa ga kudu a 2023 don adalci.
Siyasar Najeriya
Samu kari