Siyasar Najeriya
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, ba ta shiga damuwa game da komawar wasu daga cikin gwamnoninta zuwa jam'iyyar APC mai mulki ba. Ta ce ta shirya cin zaben 2023
A ranar Talata ne gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya tabbatar da sauya sheƙarsa zuwa APC a hukumance, Buhari ya faɗi dalilin gwamnan na sauya sheƙa.
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya sauya sheka daga Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance.
Yayin da guguwar sauya sheƙa a Najeriya ke kara ragargazan jam'iyyar adawa ta PDP, wani sakaren shirye-shirye a jihar Kwana, ya yi murabus daga muƙamin sa.
Gwamnonin da aka zaba a karkashin inuwar All Progressives Congress (APC) da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun isa jihar Zamfara domin tarbar Gwamna Bello Matawalle.
Yan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) biyu a majalisar wakilai sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Talata, 29 ga Yuni.
Gabannin sauyin shekar Matawalle, Sanata Hassan Muhammed Nasiha mai wakiltan yankin Zamfara ta tsakiya a majalisa, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP.
A zamanin da lokacin cin hanci da rashawa bai yi kamari ba, mutane kan biya kudi kafin ayi masu rijista a cikin jam'iyyun siyasa sabanin yanda yake a yanzu.
Shugaban Alkalan Najeriya CJN Tanko Muhammad, ya rantsar mai shari'ar da ta daure tsoffin gwamnoni biyu cikin wadanda aka karawa girma zuwa kotun daukaka kara.
Siyasar Najeriya
Samu kari