Siyasar Najeriya
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual da ke Legas, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashen gwamnoni guda biyar na jam'iyyar APC da za su sha kaye a zaben 2027.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Gwamna Babajide Sanwo -Olu na jihar Legas ya bayyana goyon bayansa ga mataimakinsa, Kadri Hamzat a matsayin wanda zai gaje shi a zaben 2027 mai zuwa.
Rahotanni sun nuna cewa matar ta haifi jarirai yan biyu duk maza a taron wanda ya samu halartar Gwamna Nasir Idris da mai dakinsa, Zainab a Birnin Kebbi.
A labarin nan, za a ji matasan Borno sun bayyana dalilansu na tara kuɗi domin ya sake neman takarar Sanata a karo na biyar yayin da shekarar 2027 ke kara karatowa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na kokarin hada tikitin hadin gwiwa a karkashin ADC tare da jan hankalin shugabannin Arewa su mara musu baya kafin zaben fidda gwani.
Hajiya Lubna Baba Gusau ta ayyana shiga takarar Sanatan Zamfara Ta Tsakiya a 2027, inda ta yi alƙawarin ba da fifiko ga mata, matasa, da kuma ci gaban mazaɓarta.
Gwamnonin Arewacin Najeriya guda 10 ne ke neman tazarce a zaben shekarar 2027 bayan nasarar farko a zaben 2023 da aka yi a fadin kasar baki daya.
Siyasar Najeriya
Samu kari