Siyasar Najeriya
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya ce idan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya lashe zabe zai bunkasa kasar da kawo ci gaba.
Ambasada Jake Epelle, wanda ya kafa gidauniyar zabiyoyi, ya shawarci ‘yan takara da jam’iyyun siyasa a babban zabe mai zuwa na 2023 da su tabbatar da sanya su.
Za a ji ana rikici a kan takarar kujerar Sanata tsakanin Jibrin Tatabe da Hon. Mohammed Umara Kumalia. Jibrin Tatabe yana so a karbe takara daga hannun Kumalia/
A kokarinsu na nuna ɓacin rai da matakin tsayar da yan takara mabiya addini ɗaya, Babachir Lawal da Yakubu Dogara sun sha alwashin ganin bayan shirin APC a 2023
Mutum hudu cikin wadanda za su yi takara a zaben 2023 karkashin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, a Jihar Osun, a ranar Laraba sun bayyana goyon bayan
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba zai iya tilastawa shugaban PDP Iyioricha Ayu ya ajiye mukaminsa na shugabancin.
Shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP ta ƙasa, Sanata Wabara, yace duk abubuwa sun lalace a PDP amma suna sa ran kawo karshen rikicin nan gaba kaɗan.
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa (NANS) ta yi watsi da hukuncin kotu na umartar kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) ta koma bakin aiki, rahotom jaridar Punch.
Shugaban matasan yakin neman zaɓen shugaban kasa na APC kuma gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, yace da yawan bayanan da ake yaɗa wa da alƙaluma ba gaskiya bane.
Siyasar Najeriya
Samu kari