Siyasar Najeriya
Kwamishinan yan sandan Jihar Kaduna,Yekini Adio Ayoku ya ce rundunarsa ba za ta sassauta wa duk wanda ya karya dokar zabe ba. Don haka, ya gargadi jam'iyyun siy
Bayan kammala wani zama a yau Talata 20 ga watan Satumba, hukumar zabe mai kanta (INEC) ta fitar da sunayen 'yan takarar da za su gwabza a zaben 2023 mai zuwa.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya ce matasa ne za su tafiyar da gwamnatin Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC idan aka zabe shi a 2023.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu a ranar Talata 20 ga watan Satumba ya ce babu wani Inyamuri da zai lashe zaben 2023 mai zuwa, wanda a bayyana ya yi fata.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta fa kasa, (INEC) ta bi doka ta fitar da daftarin sunayen 'yan takara na kowane jam'iyyu na zasu fafata a zaɓen 2023 da ke tafe.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo, ya ce yan Najeriya sun gaji da gwamnati a dukkan matakai, yana mai gargadin cewa masu zabe zasu ba yan siyasa mamaki a 2023.
Tsohon shugaban ƙasa da Buhari ya karɓa a hannunsa, Goodluck Jonathan, ya gargaɗi yan siyasa su guji ta da yamutsi domin sai na Najeriya na nan sannan za'a nemi
Mai neman kujerar gwamnan jihar Kano karkashin Inuwar NNPP mai kayan marmari, Abba Kabir Yusuf, yace ba shi da alaƙa da wani bidiyon neman kudin kanfe 2023.
Bishop na Catholic Diocese ta Sokoto, Matthew Kukah, a ranar Litinin, yace Najeriya bata bukatar mai ceto a 2023, amma shugaba nagari wanda zai saita kasar.
Siyasar Najeriya
Samu kari