Siyasar Najeriya
Shugaban kwamitin zaben fitar da gwani na NDC a jihar Abia, Chief Asukewe Ikoawaji ya yi gaban kansa ya mika sunayen yan takara ki tsaye ga hukumar INEC.
Mai magana da yawun bakin gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya yi zarge-zarge kan madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP reshen jihar Bauchi ya bayyana shirin da ya ke yi na hana dan takarar Bala Mohammed samun nasara.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na shirin daukar Rotimi Amaechi a matsayin abokin takararsa a zaben 2027 a inuwar jam'iyyar ADC.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya roƙi shugabannin APC su yi adalci wajen fitar da jerin 'yan takarar ƙarshe domin kwantar da hankalin 'yan majalisa.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa suna da karfin da ake bukata wajen samun nasara a kowane irin zabe a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Henry Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar na kokari sosai duk da kalubalen da aka gani a zaben fitar da gwani.
Hon. Fred Agbedi ya zama sabon shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilan Najeriya bayan murabus din Kingsley Chinda domin takarar gwamnan APC.
Jagoran NDC na kasa, Sanata Dickson ya bayyana cewa babu wanda ya fi shi cancantar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar, ya gargadi Obidient da Kwankwasiyya.
Siyasar Najeriya
Samu kari