Siyasar Najeriya
Dan siyasa daga yankin Kudu maso Gabas, Kenneth Okonkwo, ya janye goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta samu nasarar lashe zaben shugabannin kananan hukumomi 21 da kansiloli fiye da 200 a jihar Adamawa da ke Arewa maso Gabas.
Sakataren yada labarai na jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi, ya yi karin haske kan tikitin Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi a zaben shugaban kasa na 2027.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben shekarar 2027, Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan hukuncin da kotu ta ba da na soke rajistar jam'iyyar ADC.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar INEC da ta soke rajistar jam'iyyar ADC da wasu jam’iyyu hudu saboda rashin cika sharuddan doka.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta sanar da abokin takarar Atiku Abubakar domin tunkarar zaben shekarar 2027. ADC ta dauki Rotimi Chibuike Amaechi.
Rahotanni sun nuna cewa Rotimi Amaechi ne ke kan gaba a matsayin wanda zai zama abokin takarar Atiku Abubakar a tikitin ADC don tunkarar zaɓen 2027.
Rahotanni sun nuna cewa Atiku Abubakar ya zabi tsohon minista, kuma tsohon gwamna, Rotimi Amaechi a matsayin mataimakinsa a jam’iyyar ADC domin zaben 2027.
Sabuwar haɗakar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso ta sake dawo da batun tsofaffin ƙawancen siyasa da aka taba yi tsakanin Arewa da Kudu maso Gabas.
Siyasar Najeriya
Samu kari