Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa wasu masu neman takara biyar a jihar Kano suna neman mayar da hannun agogo baya game da zaben fitar da gwani a JAM'IYYAR NDC.
Jam'iyyar adawa ta NDC ta sanar da cewa ta sanya sunan Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi a shafin hukumar zabe domin tattara bayanan 'yan takara.
Kamar wasa ‘dan majalisa zai rabu da kujerar da yake kai a dalilin barin APC zuwa NDC. An fada wa INEC ta shirya kuma da alama ‘dan siyasar ya rasa kujerar Udu..
Ba a wuce awanni da haduwarsu ba, an sake ganin Henry Seriake Dickson ya taka zuwa gidan Rabiu Musa Kwankwaso. Rahoton nan ya zo da bayanin abin da aka tattauna.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Peter Obi, ya mika bukatarsa ga hukumar INEC. Peter Obi ya bukaci a bayyana takardun karatun 'yan takara.
Gwwmnonin jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya sun yi taro a Abuja, inda suka duba sakamakon zabukan fitar da gwani da aka kammala a jihohinsu gaba daya.
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce ba ta ɗauki dan takarar NDC, Peter Obi a matsayin barazana ga gwamnatin Bola Tinubu ko zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Jigon jam'iyyar NDC mai adawa, Buba Galadima, ya yi gargaɗi cewa kafa 'yan sandan jihohi na iya zama barazana ga dimokuraɗiyya da haɗin kan Najeriya.
Jigon ADC, Cif Eze Chukwuemeka Eze ya soki kalaman ministan Abuja, Nyesom Wike kan ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyarsa, Alhaji Atiku Abubakar.
Siyasar Najeriya
Samu kari