Siyasar Najeriya
Jam'iyyar AA reshen jihar Zamfara ta bukaci a gudanar da cikakken bincike kan harin da aka kai wa dan takararta na shugaban kasa a wurin jana'aiza a Osun.
Jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bukaci duka yan takarar jam'iyyar ciki har da Peter Obi da Kwankwaso d su ci gaba da zama a jam'iyyar.
Sanata Seriake Dickson da ke jagorantar NDC a Najeriya ya bayyana cewa za a iya kifar da Bola Tinubu a zaben 2027 idan aka yi zabe na adalci da gaskiya.
A labarin nan za a ji jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kwantar da hankulan 'yan jam'iyyar NDC game da kalubalen shari'a gabanin 2027.
Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
A labarin nan, za a ji cewa NDC ta zargi hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a Najeriya da hana ta damar mika sunayen yan takararta a zaben 2027.
Rahotanni sun ce Atiku Abubakar ya kusa zaɓar Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin mataimakiyarsa kafin jam'iyyar ADC ta amince da Rotimi Amaechi a ƙarshe.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Gombe ta fara sauraron karar da aka shigar da ke kalubalantar zaman Farfesa Isa Ali Pantami a jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar NDC a Bayelsa ta rasa wasu manyan jiga-jiganta, ciki har da ɗan takarar majalisar dokoki da mataimakin shugaban ƙaramar hukuma, zuwa APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari