Siyasar Najeriya
Fostocin neman takarar shugaban kasa a 2027 na Gwamna Bala sun bayyana a titunan Bauchi, yayin da matasa ke cewa wasu ‘yan siyasa sun dauke su aikin tallata gwamnan.
Wata kungiyar matasa sun bayyana cikakken goyon bayansu ga Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo domin ya nemi zama shugaban kass a babban zaɓe mai zuwa.
Babban kusa a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, Segun Sowunmi, ya shawarci Peter Obi da ya dawo jam'iyyar kafin zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Kungiyar masu bukata ta musamman na jam'iyyar APC reshen jihar Kano, sun nuna ƙin amincewarsu da batun yiwuwar komawar Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya, Buba Galadima, ya soki tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ya boye ainihin halayensa ga 'yan Najeriya.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai iya goyon bayan tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ba saboda ba ya mutunta yarjejeniya.
Karfin adawa ya kara raguwa a jihar Abia yayin da mai girma gwamna, Apex Otti ya tarbi ɗan Majalisa da manyan ƴan siyasa daga jam'iyyu daban daban zuwa LP.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya caccaki jam'iyyarsa ta PDP. Wike ya bayyana cewa jam'iyyar ba ta shirya ba don tunkarar zaben 2027.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya bayyana cewa ba zai goyo bsyan Atiku Abubakar ba a 2027 kamar yadda ya yi a zaɓen 2023, ya ce sai 2031 ɗan Arewa zai karbi mulki.
Siyasar Najeriya
Samu kari