Siyasar Najeriya
Hoton da ake yaɗawa na Rabiu Kwankwaso sanye da hula mai ɗauke da tamabarin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ba gaskiya ba ne, kirkirarsa aka yi.
Tsohon ministan Buhari, Abubakar Malami ya ce bangaren CPC da Tanko Al-Makura ya ce suna goyon bayan Bola Tinubu bai tattauna da su ba, ya ce bai koma SDP ba.
Sanata Natasha Akpoti ta ce an kai hari gidansu ne a lokacin da dan uwanta ya kai wata ziyara. Mutanen gari da jami'an NSCDC sun hadu sun kori maharan.
Jam'iyyar PDP a Abuja ta fara sayar da fom ga masu sha'awar tsayawa takara, inda ciyaman zai biya N8.5m, kansila N1.5m, mma mata za su samu fom din kyauta.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya nuna goyon bayansa ga tazarcen gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno a 2027. Ya ce suna tare da shi.
Shugabannin jam'iyyar APC na kabilar Ijawa a jihar Delta, sun yi albishir da cewa Gwamna Sheriff Oborevwori zai tattara kayansa daga PDP mai hamayya.
Tsohon shugaban jam’iyyar APC a jihar Enugu, Dr. Ben Nwoye shi ma ya gaji da tsare-tsarenta ina ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar saboda rikicin shugabanci.
Shugabannin SDP sun karbi tsohon mataimakin gwamnan jihar Jigawa, Sanata Muhammad Ubali Shitu zuwa SDP. Nasir El-rufa'i da Hamza Al-Mustapha sun masa baya
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaɓen 2027, gwamnoni 2 na PDP sun fito ƙarara sun bayyana shirinsu na goyon bayan tazarcen shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari