Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC reshen jihar Legas ta yi maganganu kan yiwuwar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi takara da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Rahotanni sun nuna cewa wasu yan Majalisa sun nuna bacin ransu kan wasu abubuwa da ke faru a Majalisar Wakilan Tarayya, sun yi zargin ana tauye masu hakki.
An taso Sanata Adamu Aliero da ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Abubakar Bagudu a gaba domin su ja baya game da siyasar shekarar 2027 a jihar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Jigawa ta su koma baya bayan daruruwan mambobinta sun sauya sheka zuwa PDP. Sun ce sun yi nadamar kasancewa a jam'iyyar APC.
Dan uwan tsohon shugaban kasa, Azibaola Robert, ya karyata labarin da ake yadawa cewa Goodluck Jonathan ya yi fatali da batun fitowa takara a 2027.
INEC ta yi karin haske kan dalilin samun mafi yawan masu rajistar kada kuri'a ta yanar gizo. INEC ta yi magana ne bayan jorafin da jam'iyyar adawa ta ADC ta yi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa babu laifi idan Seyi Makinde ya yi wa PDP takarar Shugaban Kasa, shi kuma mataimaki.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce NNPP na tare da talakawan Najeriya. Ya ce yunwa da talauci za su sanya 'yan Najeriya su hankalta a zaben 2027 mai zuwa.
Gwamna Bala Mohammed ya ce PDP ba za ta maimaita kuskuren da ta yi a 2023 ba wanda ya jawo mata faduwa zaben. Ya ce jam'iyyar na bukatar Kirista dan Kudu a 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari