Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa bai ware Kudancin Kaduna ba a lokacin da ya ke gwamna. Ya ce ya dauki wasu matakai ne saboda doka.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce sun kawo tikitin Muslim Muslim ne domin dabarar siyasa ba addini ba. Ya ce ba a kawo Muslim Muslim don bata Kirista ba.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce akwai yiwuwar a tafi zagaye biyu na zaɓen shugaban kasa a 2027 saboda rashin rinjaye daga ɓangare daya.
Kungiyar All Progressives Media Network (APCMP) ta shawarci Goodluck Jonathan kan ka da ya yi takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027.
Jam'iyyar APC ta samu nasara a zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Rivers. APC ta lashe zabe a karamar hukumar da Gwamna Siminalayi Fubara ya fito.
Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Festus Keyamo, ya bayyana ceqa idan Peter Obi ya koma jam'iyyar adawa ta PDP, zai fuskanci matsala sosai.
Ministan sufurin jiragen sama na gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, Festus Keyamo, ya hango matsala ga PDP kan zaben shugaban kasa na 2027.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Prince Adewole Adebayo, ya taso Shugaba Bola Tinubu a gaba kan ziyarar da ya kai zuwa kasar Brazil.
Jam'yyar PDP mai adawa a Najeriya ta zabi ta baiwa Kudu tikitin shugabancin kasa a 2027, lamarin da ya mayar da hankali kan wasu jiga-jigai a kasar.
Siyasar Najeriya
Samu kari