Siyasar Kano
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP, yana mai cewa yana bukatar sabon tsarin siyasa domin kwace mulkin Bola Tinubu.
Babban hadimin Shugaba Tinubu, Nasir Bala Aminu (Ja’oji), ya yi murabus daga muƙaminsa domin tsayawa takara a zaɓen 2027, biyo bayan umarnin shugaban ƙasa.
A labarin nan, sa a ji cewa an samu karin bayani a wasikar da tsohon Mataimakin gwamnan Kano, Aminu AbdulSalam Gwarzo ya aika wa Abba Kabir Yusuf.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta sanar da korar kwamishinan kasuwanci, Alhaji Shehu Wada Sagagi, ta ba shi umarni na ƙarshe a kan aiki.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna na shirin daga hankalin APC da ya fara neman koma wa Kwankwasiyya.
Rikicin siyasar Kano ya ƙara daukar sabon salo yayin da Sanata Rabiu Kwankwaso ya soki Gwamna Abba Yusuf kan cin amanarsa, inda ya ce 2027 falle daya ce.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yabawa Nasiru Yusuf Gawuna yayin da ake rade-radin cewa zai sauya sheka daga APC zuwa bangaren Kwankwasiyya a jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan cire hular Kwankwasiyya. Gwamna Abba Kabir ya nuna cewa lokacin yin hakan bai yi ba tukunna.
A labarin nan, za a ji cewa Saihu Tanko Yakasai, hadimi ga tsohon Shugaban APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da sauya sheka zuwa ADC a Kano.
Siyasar Kano
Samu kari