Siyasar Kano
Gwamnatin Kano ta sake bankado wata sabuwar badakalar N660m da ake zargin an tafka a kwangilar samar da ruwan sha a kananan hukumomi 44 na jihar.
Gwamnatin Kano ta bayyana matsayarta kan zargin da ake yi na cewa an ba kamfanin kanin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso kwangilar magani ba bisa ka'ida ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), ta kare matakinta na sanya kudaden siyan fom da tsada domin yin takara a zaben kananan hukumomin jihar.
Hukumar PCACC ta kama wasu mutane biyar da suka hada da dan uwan Kwankwaso, Musa Garba, Alhaji Mohammed Kabawa, babban sakataren ma’aikatar kananan hukumomi.
Jam'iyyar NNPP ta sanar da kudaden da masu sha'awar tsayawa takara a zaben kananan hukumomin jihar Kano za su biya. NNPP ta sanya N600,000 a kujerar Ciyaman.
Gwamnatin Kano ta fara aikin gina titin Dorayi zuwa Panshekara bayan kiraye-kirayen al'ummar jihar. An ce aikin ya tsaya tun zamanin tsohon shugaban kasa Buhari.
Gwamna Abba Yusuf ya ba da umarni na a gaggauta yin bincike kan zargin ba da kwangilar sayo magunguna ga kananan hukumomin Kano, bayan rahoton Dan Bello.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Manjo Janar M.I Idris mai ritaya a matsayin sabon kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar.
Jiga-jigan APC da suka rike muƙamai daban daban a lokacin gwamnatin Abdullahi Ganduje sun kafa kungiya ta musamman domin taimakawa mabukata a Kano.
Siyasar Kano
Samu kari