Siyasar Arewa
Shugaban Majalisar dokokin jihar Kwara, Rt. Hon Salihu Yakubu Danladi ya zama dan takarar gwamnan APC a zaben jihar na 2027 bayan lashe zaben fitar da gwani.
Tsohon sakataren gwamnatin Yobe, Baba Malam Wali ya samu nasara a xaben fitar da dan takarar gwamna na APC da aka gudanar a jihar ranar Alhamis da ta shige.
Yayin da ake zargin Rabiu Kwankwaso da yi wa Bola Tinubu aiki, dan majalisa, Aliyu Sani Madakin Gini ya ce son kai da burin mukami ne suka hana jagora shiga APC
APC ta gudanar da zabukan fitar da gwani na majalisar wakilai, inda Tajudeen Abbas, Yusuf Buhari, Yusuf Gagdi da wasu fitattun ‘yan siyasa suka samu nasara.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani matashi ya rasa rayuwarsa a rikicik da ya biyo bayan zaben fitar da gwanin APC a mazabar Sabon Gari da ke Kaduna.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya yi nasiha ga Farfesa Isa Ali Pantami bayan hana shi tikitin takarar gwamna a Gombe, ya ce lamarin jarabawa ne mai zafi.
A labarin nan, za a ji cewa AbdulRahman Isa Ali Pantami ya bayyana cewa batun neman takarar mahaifinsa, Farfesa Isa Ali Pantami na nan daram a Gombe.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon minista a Najeriya, Sa'id Ahmed Alkali ya sanar da dalilin da ya sa ya janye daga neman takarar gwamna a jihar Gombe.
Farfesa Isa Ali Pantami ya janye daga takarar gwamnan APC a Gombe, yana zargin karya dokar zabe da rashin gaskiya a tsarin fidda gwani na jam’iyyar.
Siyasar Arewa
Samu kari