Siyasar Arewa
Jigon APC a Kano, Dr. Musa Iliyasu Kwankwaso, ya ce ayyukan ci gaba da gwamnatin Tinubu ke yi za su tabbatar masa da gagarumar nasara a Arewa a 2027.s
Jam'iyyar APM ta ba Dr. Yakubu Adamu takarar gwamnan jihar Bauchi a zaben 2027 yayin da gwamna Bala Mohammed zai nemi Sanatan Bauchi ta Kudu a jam'iyyar.
Wata kungiyar Kiristoci a jihar Niger ta zargi jam'yyar APC mai mulki da hana Kiristoci shiga zabukan fitar da gwani da ake gudanarwa a fadin jihar yanzu.
Sheikh Isa Ali Pantami ya fitar da wasikar fita daga jam'iyyar APC da ya ce ya yi tu ranar 19 ga Mayun 026 kafin shiga jam'iyyar adawa ta PDP a Gombe.
Isah Ashiru Kudan daga Kaduna ya samu tikitin takarar gwamna a jihar karkashin ADC bayan zaben fitar da gwani da aka gudanar a dukkan kananan hukumomi.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya samu jimillar kuri’u 1,846,370 a zaben fitar da gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a fadin Najeriya.
Daya daga cikin masu neman takarar gwamna a Gombe a karkashin jam'iyyar PDP, Abdulkadir Hamma Saleh ya yi Allah wadai da tsayar da Pantami da aka yi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya lashe zaben fitar da gwanin jam'iyyar ADC a jihar Kano bayan nasarar da ya samu a jihohi biyar.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya sauya sheka daga APC zuwa PDP, an tsayar da shi takarar gwamna a Gombe.
Siyasar Arewa
Samu kari