Siyasar Arewa
Daya daga cikin dattawan Arewa, Dr Usman Bugaje ya bayyana cewa idan aka yi abubuwa 3 za a iya habaka Arewa a cikin shekara akalla 7 zuwa 5 a Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban APC na Arewa maso Yamma, Salihu Lukman, ya fice daga jam'iyyar ADC da kawancen 'yan adawa, yana zargin Nasir El-Rufai.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya ce rashin ingantacciyar akidar jam'iyyu ne ke haddasa yawaitar sauya sheƙar ƴan siyasa a Najeriya.
Magoya bayan tsohon Ministan Harkokin Waje, Yusuf Maitama Tuggar, sun yi watsi da ikirarin bayyana Mohammed Abdullahi Abubakar a matsayin ɗan takarar APC na 2027.
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi maraba da Kelmi Jacob Lazarus, tsohon ɗan takarar gwamnan SDP a zaɓen 2023 na Gombe, bayan ya koma cikinta.
Yakubu Dogara ya musanta rahotannin cewa zai fice daga APC saboda tikitin Musulmi da Musulmi, yana mai tabbatar da goyon bayansa ga Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Wani matashi mai suna Ahmad Gamji ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya ba Dr. Bala Wunti babban mukami saboda gogewa da ƙwarewarsa a harkar man fetur.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta mika korafi ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta yi magana game bayanan da tsagin Nafi'u Bala ya fitar.
Jigon APC a Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi farar dabara da ya dauki Shettima mataimaki a karo na biyu.
Siyasar Arewa
Samu kari