Siyasar Arewa
Tsohon ɗan takarar gwamnan Sokoto a PDP, Saidu Umar Ubandoma ya fice daga PDP zuwa APC a Sokoto, yana mai danganta matakin da jagorancin Sanata Aliyu Wamakko.
Shugaba Bola Tinubu ya ce yankin Arewa ta Tsakiya na da muhimmanci ga gwamnatinsa, yana mai cewa ana gudanar da manyan ayyukan hanyoyi 61 a yankin.
Shahararren dan wasan Kannywood, Rabiu Rikadawa ya tabbatar da ficewarsa daga tafiyar goyon bayan Bola Tinubu da ake kira Triple R Kannywood a Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya ya ba wa yan Arewa hanyar da za a bi wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro da ta hana yankin katabus.
Gwamnan Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya yi sauya-sauye a gwamnatinsa da suka shafi masu ba shi shawara, mataimaka da wasu manyan masu rike da mukamai.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya gana da ‘yan takarar majalisar wakilai APC na Adamawa tare da mika musu takardun tabbatar da nasara bayan zaben fitar da gwani.
Rahotanni daga jihar Gombe sun nuna cewa an kori kamfanin sufuri na Gombawa motors daga tashar gwamnatin Gombe bayan goyon bayan Farfesa Isa Pantami.
Jam'iyyar APC Kebbi ta dakatar da shugabanninta biyu bayan abin da ya faru a zaben cike gurbi na Zuru, yayin da Gwamna Nasir Idris ya dakatar da kwamishina.
Pascal Okechukwu da aka fi sani da Cubana Chief Priest ya fito da wasu motoci domin tallan shugaban kasa Bola Tinubu da Kashim Shettima a zaben 2027.
Siyasar Arewa
Samu kari