Shugaban Sojojin Najeriya
Ma'auratan cikin wani takardar kara da wani Apeh Abuchi ya shigar a madadinsu, sun ce an hana su ganin lauya kuma ba a sanar da su laifin da suka aikata ba tun
Wadanda Boko Haram su ka sace su na neman ceton Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari a wani bidiyo. Bidiyon ya shiga hannun jaridar Daily Trust ne dazu.
A jiya ne Sojoji 4, 918 sun kammala horo a makarantar Soji da ke Zariya. Fiye da Ma’aikata 4, 000 su ka kammala karatu da horo a kwalejin kananan sojojin kasa.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Tukur Buratai ya jadadda cewa za su ci gaba da tsayin daka wurin yakar rashin tsaro a kasar nan har sai sun ga bayan hakan.
A cewar kotun, wacce ke karkashin Laftanal Janar Lamidi Adeosun, ta samu Otiki da laifin rashin da'a da biyayya ga dokokin aikin rundunar soji tare da samunsa
A cikin wani jawabi da sakataren gwamnati, Michael Pompeo, ya fitar ranar Laraba, gwamnatin kasar Amurka ta ja hankalin gwamnati a kan kisan fararen hula da 'ya
A cewar shugaba Buhari, rundunonin tsaro na kasa za su iya shawo kan kalubalen tsaron da 'yan bindiga da 'yan ta'adda suka jefa kasa a ciki. Shugaba Buhari ya
Sai dai, har yanzu ba a san dalilan 'yan ta'adda na kai hari kan tawagar sojojin ba a 'yan kwanakin baya bayan nan. Akwai kungiyoyin 'yan ta'adda da dama a kasa
Sojojin da su ka yi gumurzu a yakin Biyafara sun sake kai wa Gwamnatin Buhari kuka. Tsofaffin Sojojin Najeriya sun koka a kan rashin biyansu fansho tun 1970s.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari