Shugaban Sojojin Najeriya
A ranar Alhamis ne wasu 'yan ta'adda da ake zargin 'yan daba ne sun yi musayar wuta da dakarun rundunar soji a kauyen Gidan Goga da ke yankin karamar hukumar Ma
Da ya ke magana a wani shirin gidan Talabijin din 'Arise' a ranar Alhamis, Kukasheka; birgediya janar mai ritaya, ya ce harsashin roba ba ya kisa, a saboda haka
COAS Janar Tukur Buratai ya umarci dukkanin manyan Sojojin Najeriya su bayyana kadarorinsu. Shugaban hafsun sojan ya bayyana wannan ne a jiya a garin Abuja.
A makon da ya wuce, an samu wasu ‘Yan iskan Gari da su ka auka wa Sakatariyar APC a Jihar Delta. Bata-garin sun yi yunkurin ruguza Hedikwatar Jam’iyyar APC.
Gawurtaccen Lauya, Femi Falana ya ce sun fara binciken harbe-harben da aka yi a Lekki. Da alama Kungiya za ta tona asirin sojojin da su ka harbe 'Yan #EndSARS.
A jiya aka ji cewa Fafaroma Francis ya ce ayi wa Najeriya addu’ar neman zaman lafiya. Fafaroma ya na neman a sa mutanen kasar a addu’a kan halin da ake ciki.
Mun ji cewa kusan duka Sarakunan Kwara, Kogi, Osun, Oyo, Ondo, Ekiti, Legas, Ogun sun yi jawabi kan #EndSARS. Sun ce bai kamata a harbe Matasa haka kurum ba.
A ranar Alhamis ne hedikwatar rundunar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana dalilinta na kin cewa uffan dangane da harbe-harben da aka yi a yankin Lekki da ke jihar
Babban Hadimin Buhari ya yi wa ‘Yan Najeriya albishirin Shugaban kasa. Ya nuna zaman Buhari da Shugabannin tsaro ya na daf da haihuwar ‘da mai idanu a yau.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari