Shugaban Sojojin Najeriya
Gwamna Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya ce an kashe duka ‘Yan bindiga, akwai sauran aiki har gobe a Yankin Katsina saboda rashin gwamati da isassun jami’an tsaro.
Abdulwahab Usman, daya daga cikin tubabbun 'yan Boko Haram 602 ya ce ba zai iya tuna adadin mutanen da ya kashe ba saboda tsabar yawansu a baya kafin ya tuba.
Kanal Sagir Musa, mukaddashin jami'in hulda da jama'a na rundunar soji, ya ce; "wani karamin soji da ke tare da bataliya ta 202 a runduna ta 21 da ke Bama a jih
Rundunar sojoin Najeriya karkashin operation safe heaven a ihar Kaduna ta ce bata da isasshen ma’aikata don magance rikicin da ake fama dashi a kudancin jihar.
Janar Enenche ya yi wa dakarun rundunar soji tunin cewa sun yi rantsuwa a kan cewa za su kasance ma su biyayya da mika kai ga kasa da kuma shugabn kasa wanda ke
ISWAP ko kungiyar Boko Haram ta yanka Gwamnanta da kanta. Boko Haram sun datse kan wasu daga cikin jagororin da ke mata yaki a yankin Chad ne saboda sabani.
Janar Tukur Buratai ya musanya zargin karbar N250m daga gwamnatin Katsina. Shugaban Sojoji Buratai ya na yi barazanar neman diyyar Biliyan 10 kan wannan kage.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta sanar da cewa babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya amince da nadin sabbin kwamishinoni (CP) a jihohi
Har yanzu ba a san dalilin faduwar jirgin ba, amma dai wani jirgin mai saukar ungulu mallakar rundunar sojin kasar Hollan ya isa wurin domin neman na'urar adana
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari