Shugaban Sojojin Najeriya
Shugaban ƙungiyar NGF kuma gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wanda ya bayyana hakan a Maiduguri jiya yace sojoji ba zasu iya magance matsalar tsaron da ta add
Kazalika, Monguno ya bayyana cewa shugaba Buhari ya nuna rashin jin dadinsa a kan karancin hadin kai domin yin aiki tare a tsakanin hukumomin tsaron Najeriya wa
Har zuwa yanzu, Duniya ta na cigaba da yin tir da abin da Boko Haram ta yi a jihar Borno. Fafaroma Francis ya shiga cikin masu yi wa ‘Yan Najeriya ta’aziyya.
Yan kwanaki bayan mayakan Boko Haram sun yi wa manoma kisan kiyashi a garin Zabarmari da ke Borno, sojoji sun dagargaza mafakar shugabannin kungiyar a Sambisa.
Mun ji cewa PSC ta gano yadda Shugaban ‘Yan Sanda ya saba doka wajen daukar aiki. Kusan 10% na wadanda aka ba aikin ‘Yan Sanda a 2020 ba su cika sharuda ba.
Dazu ne Shugaban sojojin kasa ya yi magana game da kiran da ake yi na tsige shi .Tukur Buratai ya ce za a iya kara wasu shekaru ba a ga karshen Boko Haram ba.
Dazu mu ka ji Gwamnonin Jihohi za su zauna da nufin a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan. Kungiyar NGF za ta zauna ne a gobe Ranar Laraba da rana.
Muhammadu Buhari ya tuta tawagar ta musamman ta je kauyen Zabarmari. A nan aka ji cewa shugaban Najeriyar ya umarci sojoji su shiga duk inda Boko Haram suke.
Mai magana da yawun Shugaban kasa ya bayyana abin da ya yi sanadiyyar mutuwar Bayin Allah a Zabarmari. Garba Shehu ya yi karin haske game da harin na Zabarmari.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari