Shugaban Sojojin Najeriya
Rundunar ta kuma kawar da yan ta'adda 67 a dajin Birnin Kogo da ke Katsina, sun kuma kawar da wasu 15 a dajin Ajjah da ke Zamfara. Da ya ke bayyana haka a rana
Rundunar sojin Najeriya, a ranar Juma'a ta dakile lalata wani hari da mayakan ISWAP suka kai garin Magumeri, a Jihar Borno, Arewa maso gabashin Najeriya. Karama
An sace jami'an a tsakanain garin Kankara zuwa Sheme a jihar Katsina sakamakon mummunan harin da wasu 'yan bindiga sanye da kayan soja suka kai a kan motar haya
A Katsina, ‘Yan bindiga suna neman N100m a kan Jami’an ‘Yan Sanda 6 da su ka sace. Abin da Iyalan wadannan Jami’an tsaro za su tattaro ba zai iya wuce N3m ba.
A wani jawabin maida martani da mai magana da yawun rundunar ƴansanda, DCP Frank Mba, ya sawa hannu kuma ya rabawa manema labarai, Babban Sufetan ya yi watsi da
‘Yan bindiga sun bukaci N270m kafin su saki Daliban ABU Zaria da aka sace. Wani daga cikin daliban na ABU Zaria da aka tare ya samu ya tsere da harbin bindiga.
Sauran wadanda mai korafin ya ambata a cikin takardar shigar da kara sun hada da, babban hafsan rundar soji; Laftanal Janar Tukur Buratai, shugaban rundunar tsa
Za a kawo Ma’aikata ta musamman da za ta kai ‘Yan ta’adda karatu a kasashen waje. Majalisa ta na so a kafa Hukumar da za ta rika yi wa ‘Yan Boko Haram dawainiya
Za ku ji ‘Yan bindiga sun buda wuta ga Matafiya a kan titin Abuja zuwa Kaduna. ‘Yan bindigan sun yi nasarar yin ta’adi ba tare da jami’an tsaro sun kawo doki.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari