Shugaban Sojojin Najeriya
Za ku ji labarin wani da ya yi kwana da kwanaki tsare a dajin Birnin Gwari. Mutumin da aka yi garkuwa da shi, ya ce ya ga ana horas da kananan yara a daji.
Insifekta janar na rundunar yan sandan ƙasar nan, IGP Mohammed Adamu, ya ba da umarni tura sabbin manyan jami'an yan sanda biyar waɗanda aka yiwa karin girma zu
Mun kawo yadda Shugaban kasa Buhari ya batawa manyan Arewa rai da cewa tsaro ya samu. Kungiyoyi sun yi wa Buhari raddi martani ya furta an samun zaman lafiya.
Matawalle ya yi wannan furucin ne a yayin da ya ke ganawa da Kwamitin Ayyuka na kasa na jam'iyyar PDP da suka kai masa ziyara karkashin jagorancin shugaban jam'
Ministan tsaron Najeriya, Manjo Janar Bashir Salihi Magashi, ya bukaci kiristoci da su yiwa kasa addu'ar zaman lafiya lokacin bukukuwan zagayowar haihuwar Almas
Sojojin Najeriya na musamman da ke Doma a ƙaramar hukumar Doma na Jihar Nasarawa a ranar Laraba ta ce ta kama Ugba Lorlumun mai shekaru 75 da ake zargin bokan m
Za ku ji cewa ashe rahoton garkuwa da mutane bai zo wa ‘Yan Sanda ba yayin da ake kukan an sace Matafiya gab da bikin kirismeti a wasu garuruwan jihar Edo.
Gwamnan Borno Farfesa Babagana Zulum a ranar Talata ya ziyarci hedkwatan bataliya ta 151 na sojojin Najeriya da ke mahadar Banki da ke Bama inda ya yi musu albi
Wani mazaunin kauyen ya shaidawa wakilin Daily Trust cewa 'yan bindigan masu yawa sun afka kauyen a daren ranar Litinin inda suka ci karensu ba babbaka na tsawo
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari