Shugaban Sojojin Najeriya
Femi Adesina ya ce ya kamata mutane su zama masu godiya ga Allah yanzu. Adesina yace da shugaban kasa Buhari ya hau mulki an samu raguwar tashin bam a Najeriya.
An mutu a mummunan harin gayyar da ‘Yan bindiga su ka kai a Kaduna. Gwamnatin jihar Kaduna tace an mata kashe mutum 14 daga Alhamis zuwa Asabar din da ta wuce.
Jibrin ya kara da cewa, ana wannan ne kuma ake tattaunawa da su maharan a wani yunƙuri na ceto yariran, ya ƙara da cewa rundunar ba za ta iya kakkabe 'yan ta'dd
Hedikwatar tsaro tace jami'an Operation Fire Ball, sun halaka yan Boko Haram da ISWAP a wasu hare hare guda biyu a wasu yankunan jihar Borno ranar Alhamis.Muka
Mun fahimci cewa maganganun Kashim Shettima sun jawo kungiyar Abokan Buhari ta na zargin shi da laifi, an ce tsohon Gwamnan ya na yunkurin kitsa juyin-mulki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi magana bayan ‘Yan bindiga sun saki Daliban Makarantar Katsina. Buhari ya jinjinawa kokarin Masari da Dakarun Sojoji da 'Yan Sanda
A jiya Aminu Masari ya karyata batun biyan kudin fansa, da hannun Boko Haram a satan yara 300 a Katsina. Gwamnan jihar Katsina, Masari ya yi hira da DW jiya.
Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Lt Janar Tukur Buratai ya ziyarci gonarsa da ke babban titin Keffi zuwa Abuja a Jihar Nasarawa inda ya dauki hotuna da w
Dr Hakeem Baba Ahmed, mai magana da yawun kungiyar dattijan arewa, hulda da kuma bada shawarwari, ya bayyana gazawar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Yayin d
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari