Shugaban Sojojin Najeriya
Tsohon gwamnan jihohin Legas da Imo a zamanin mulkin soja, Rear Admiral Ndubisi Kanu (mai murabus) ya rasu yana da shekaru 77 a duniya. Abokiyar huldar Kanu kum
A ranar Talata ne rundunar soji ta sanar da cewa ta hallaka a kalla 'yan bindiga goma tare da raunata wasu masu yawa yayin wani kazamin musayar wuta da 'yan ta'
A kalla dakarun sojoji shida ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gumurzun da suka yi da yan bindiga a kusa da Faskari Mar
Shugaban rundunar sojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai a ranar Litinin ya sanar da sabbin kananan sojojin da ake horarwa cewa su shirya tafiya daj
‘Yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun sake kai wa Jihar Yobe mummunan hari jiya. An kona makaranta da dakin jinya a Garin Gujba amma Sojoji sun buda masu wuta.
‘Yan bindiga sun kashe mutane, tsere da dabbobi a Garin Dada a yau Juma'a. Yanzu haka an bar Jama’a da kirga ruwan gawa bayan wasu sun shiga jeji, sun tsere.
‘Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari a karamar hukumar Geidam. An sace Hakimin Maganna da ke karkashin masarautar Ngazargamu a dalilin wannan mummunan hari.
'Yan bindiga sun kai hari ranar Laraba kauyen Katarma a karamar hukumar Chikun da ke jihar Kaduna, tare da kashe mutum 4 ciki harda jami'an sintiri kafin su yi
Daruruwan farar hula a halin yanzu suna gudun ceton rai tare da neman mafaka sakamakon sabon hari da ake zargin mayakan ta'addanci na Boko Haram suke kaiwa kara
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari