Shugaban Sojojin Najeriya
An soki yadda aka nada shugabannin tsaro ba tare da akwai Sojan Ibo ba. Manyan Ibo da Kungiyoyin suna ganin nadin da aka yi ya nuna son kan shugaban Najeriya.
Janar Tukur Buratai ya taba tsige wanda zai maye gurbinsa a COAS, shekarun baya. An taba tsige Janar Attahiru Ibrahim a kan rikicin Boko Haram shekarun baya.
Joe Biden ya bude kofa ga duk masu neman shiga Soja a Amurka. Shugaba Biden ya sake canza sabon tsarin da Donald Trump ya kawo a kan Sojoji a watan Yulin 2017.
Mai garin da ‘Yan bindiga su ka sace a Radda ya yi wa ‘Yanuwansa magana. Kwanaki aka je har fada aka sace Mai gari a Katsina, aka shiga da shi jejin Zamfara.
Wani rahoto da ba a tabbatar da sahihancinsa ba ya nuna cewa wasu ƴan ta'addan ƙungiyar Boko Haram sun kai hari Hedkwatar Ƙaramar Hukumar Mafa a Jihar Borno, Va
'Yan bindiga sun kashe Mai Unguwa a kauyen Baranje da ke karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna, tare da wasu mutum uku, The Nation ta ruwaito. Kwamishinan tsoro
Janar John Enenche, shugaban sashen yada labari na rundunar tsaro ta kasa, ya ce mayakan kungiyar Boko Haram/ISWAP sun kai farmaki sansanin soji da ke wajen gar
Jamā’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah Wa’l-Jihād da aka fi sani da Boko Haram a wani sabon bidiyon farfaganda da ta fitar a ranar Litinin ya nuna mambobinta na kwaik
Operation Hadarin Daji sun kashe ‘Yan bindiga 35, sun karbo shanu a Zamfara. Miyagun ‘Yan bindigan da ke ta’adi a Zamfara, sun gane ba su da wayau a hannun Soji
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari