Shugaban Sojojin Najeriya
Za ku ga abin da ya faru da Gabriel Olonisakin da ya koma gida bayan shekaru 40 a gidan Soja. Mun kawobidiyon Hafsun tsaron da Buhari ya yi wa ritaya ya na rawa
Shugaban majalisar Borno, Abdulkareem Lawan ya ce in ban da ‘Yan ta’adda, babu kowa a fadin garin Guzamala, ya ce shekaru 3 kenan Guzamala ya na hannun Boko.
Mun ji cewa ‘Yan ta’addan Boko Haram jawo kwana da kwanaki babu wuta a Borno. Boko Haram sun datse layin da ya shigo da wuta cikin Garin Maiduguri, jihar Borno.
A wani samame da aka yi sojojin hadin-gwiwa sun wasu hallaka shugabannin Boko Haram. Bayan haka ‘Yan Boko Haram sun yi wa Shugabansu Amir Abba Gana juyin-mulki.
Abubakar Shekau, shugaban tsagi guda na kungiyar Boko Haram ya fitar da sabon sautin murya inda ya yi magana game da nadin sabbin manyan hafsoshin Najeriya, ind
Laftana Janar Tukur Buratai ya mika shugabancin gidan soja ga sabon hafsun sojoji, a lokacin ya ce saura kiris tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya yi masa ritaya.
Gwamnonin Arewa sun ji dadin nada sababbin shugabannin sojoji. Shi ma Gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya jinjinawa Buhari a kan wannan nadi da aka yi a makon nan.
Za ku ji yadda aka saba dokar kasa a nadin shugabannin tsaro. Kungiya ta ce ya kamata a aika sunayen Hafsun soji zuwa gaban Majalisa tukuna kafin su fara aiki.
Dazu Shugaban kasa Buhari ya hadu da Hafsun Sojojin da ya nada a fadar Aso Villa. Wannan ne karon farko da Muhammadu Buhari ya hadu da sababbin hafsun tsaro.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari