Shugaban Sojojin Najeriya

Matsalar tsaro: Buhari zai hada taron gaggawa
Matsalar tsaro: Buhari zai hada taron gaggawa
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bude taron yankunan kasar nan a Abuja tsakanin 26 zuwa 29 ga watan Afirilu don kawo karshen kashe kashen da makiyaya ke yi a kasar. Ministan cikin gida, Abdulrahman Dambazau ya bayyana hakan...