Shugaban Sojojin Najeriya
Hukumar Sojin Saman Najeriya karkashin Operation Dole tare da Sojin saman kasar Nijar sunyi nasarar kai wata harin bama-bamai akan yan ta'addan Boko Haram da ke buya a yankin Aregu da Tumbun Rago da ke jihar Borno. An kai harin ne
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar Sojin Sama ta Najeriya, ta yaye sabbin dakaru 195 daga makarantar horaswa ta NAF Military Centre dake garin Kaduna bayan tsawon watanni shidda da suke shafe na koyan makamar aikin.
A wata sanarwa da darektan hulda da jama'a na rundunar soji, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya fitar ya ce basu azabtar da marigayin ba tare da bayyana cewar, hatta 'yan uwansa sun tabbatar da cewar yana fama da cutar farfadiya.
An shirya wani hadin-gwiwa tsakanin manyan rundunar Sojoji da jami'an tsaro domin ganin bayan karshen tsageru da masu satar dabbobi da fashi da makami da garkuwa da mutane a Kaduna da Zamfara da Sokoto da ma Katsina.
Yace tun daga ranar wata lahadi bakwai ga wata shida na shekarar alib dubu daya da Dari Tara da casa'in da takwas (7-6-1998) lokacin da Abacha ya gaisa da wani daga cikin masu tsaron shugaban kasar Palestine Yaseer Arafat a filin
NAIJ.com ta ruwaito Daraktan watsa labar na rundunar Sojan kasa, Texas Chukwu ne ya bayyana haka cikin wata sanawar da ya fitar, inda yace Sojoji sun bindige yan bindigan ne a yayin da suke sintiri a kauyen Dogon Dawa, hanyar Dama
Daga karshe Jokolo yace shi da Lawal Gwadabe da Dasuki ne suka tafi har garin Jos inda suka yi ma Buharo karin jawabi game da shirye shiryen kifar da gwamnatin Shagari, wanda daga bisani Buhari ya fi kowa cin moriyar juyin mulkin.
Mataimakin shugaban kasa na musamman a bangaren yada labarai, Mal. Garba Shehu, yace babu laifi idan mutum ya kare kanshi lokacin da 'yan ta'adda suka kai masa hari, amma kuma dole ayi hakan bisa yanda doka ta tsara...
Za ku ji cewa wasu ‘Yan ta’adda na Boko Haram sun kashe kan su lokacin da su kayi kokarin kai wani hari. Mutane 3 ne su ka auka lahira a wasu hari da aka kai a Karamar Hukumar Mafa da ke Jihar Borno kwanan nan.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari