Shugaban Sojojin Najeriya
Sojojin hadin gwiwa JTF wanda aka sauya zuwa rundunar Operation Delta Safe sunyi musayar wuta da wasu wanda ake zargin barayin man fetur a wasu garuruwa da ke Warri , kudu maso yammacin jihar Delta. Mai magana da yawun rundunar ta
Guda daga cikin yan matan, Kella Haruna ta bayyana cewa bama Sojoji kadai ba, hatta Sojojin sa kai na Sibiliyan JTF ma suna neman yan matan dake sansanin, kuma idan basu basu hadin kai ba, zasu tsangwamesu su sa musu iido.
A ranar 29 ga watan Mayu, 1999, Obasanjo ya nada Mista Smith a matsayin shugaban rundunar ‘yan sanda na kasa (IGP) kafin daga baya yak ore shi a ranar 1 ga watan Fabrairu na shekarar 2002, bayan jami’an ‘yan sanda sun tsunduma yaj
Wani Tsohon Soja ya bayyana asalin ‘Yan ta’addan Boko Haram. Buba Marwa wanda yayi Gwamnan Borno a 92 ya fadi wannan wajen wata lacca. A laccar an yi kira ga Musulmai su taimakawa juna a lokacin wannan wata na Ramadan mai albarka.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kai wani farmaki jihar Benuwe tare da kasha wani jami’in tsaro na hukumar DSS tare da sace wasu biyu kamar yadda wasu majiya suka tabbatar wa da jaridar Premium Times afkuwa
Ga yadda garabasar take: Bene mai dakunan barci 4, Naira miliyan 81,502,526. Wanda ba Bene ba kuma Naira 50,418,707. Mai dakunan barci 3 kuma Naira miliyan 31,016,380. Mai dakunan barci biyu kuma, Naira miliyan 23,566,131
Da yake Magana da manema kabarai a fadar gwamnati jim kadan bayan fitowa daga ganawar sirri da shugaba Buhari, Buratai, ya ce alhakin sa ne yake yiwa shugaban kasa bayani a kan al’amuran sojin kasa lokaci zuwa lokaci. Buratai ya b
Muhammadu Buhari ya cigaba da cewa, tun bayan da aka sake zabarsa a shekarar 2015 ya sake sabon salon a yakar cin hanci tare kuma da daukar matakai daban-daban da suka dace duk don a samu nasara a yakin da ake na dakile rashawar a
Jawabin ya kara da cewar mayakan kungiyar ta Boko Haram sun kama tsohon tare da mayar das hi fursunan yaki. Yanzu haka dakarun soji sun dauki tsohon ya zuwa cibiyar duba lafiyar sojojin bataliya ta 192 domin cigaba da bashi kulawa
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari