Shugaban Sojojin Najeriya
A wata sanarwa mai dauke da sa hannun darektan hukumar sojin, Birgediya Texas Chukwu, ta bayyana cewar a jiya Asabar, 5 ga watan Mayu, tawagar shugaban sojin kasa ta kama wasu ‘yan fashi da suka tare hanya suke zaluntar mutane kum
Rundunar sojin Najeriya dake atisayen yaki da aiyukan ta’addanci a jihar Taraba da ake kira AYEM AKPATUMA sun gudanar da wasu aiyukan taimakon al’umma a kananan hukumomin Ibid a Wukari. A wata sanarwa da mataimakin Darektan yada
Mun samu rahoton cewa jami'ar Western Ville dake birnin San Diego na jihar California a kasar Amurka da kuma babbar mujallar nan ta Lead Times Africa, sun karrama shugaban hafsin sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar T.Y Buratai.
A jiya ne 4 ga watan Mayu NAF tayi bikin cika shekaru 54 da kafuwa, Hukumar ta bude taron ne da baje kolin hotunan kayayakin yaki na tarihi da ke nuna yadda hukumar ta samu cigaba cikin shekarun da suka gabata. An gudanar da baje
Hukumar 'Yan sandan jihar Enugu tayi nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi 'yan damfara ne wanda suka dade cutar mutane da cewa zasu iya magance musu duk matsaloli rayuwa da suke fama da shi. Wanda ake zargin, Akin Og
Masana a jami'ar Harvard ta kasar Amurka sun gano cewa cin jan-nama yana kisan matasa sosai a shekara, kamar yadda shan taba sigari ko giya ko qiba ke janyo wa. Wannan na nufin akwai mace-mace da a'a iya kaucewa na ba-gaira ba dal
Rundunar ta samu wannan gagrumar nasara ne a ranar Alhamis 3 ga watan Mayu, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito, inda aka hangi matashin dan kunar bakin wajen dauke da rigar Bom da suke daurawa a jikinsu...
Wata mace soja, Cpl. Vivien Ogbuah, dake sansanin hukumar soji na 3 dake Jos ta lashe kofin gasar iya harbi na shekarar nan. Rundunar soji ta 3 dake Rukuba a Jos ne ta shirya gasar. An kammala gasar ta tsawon kwana hudu da ta kuns
Rundunar sojin Najeriya tace ta kama Idi Gemu a kauyen Adagu dake karamar hukumar Guma ta jihar Benue dauke da bindiga kirar AK 47. Shugaban rundunar Sojin, Lt. Col Suleiman Mohammed yayi hira da manema labarai a jiya. Inda yake..
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari