Shugaban Sojojin Najeriya
Mun ji cewa Gwamnatin Buhari za ta kuma daukar dubunnan mutane aikin ‘Dan Sanda. Najeriya na kokarin cika mizanin tsaro da soma daukar ‘Yan Sanda 10000 inji Sufeta Janar na ‘Yan Sandan Najeriya Ibrahim Kpotum Idris.
Hukumar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta ce direban tsohon babban hafson tsaro na kasa, Cif Alex Badeh yana nan da ransa kuma yana samun sauki akasin yadda wasu rahotanni suke cewa an kashe direban yayin harin da wasu 'yan bindiga su
Wasu 'yan ta'adda da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari a garin Gajiram, hedkwatan karamar hukumar Nganzai na jihar Borno a ranar Juma'a 21 ga watan Disambar 2018. Wasu shaidu da suka yi magana da Channels
Kwamandan sojojin Najeriya na atisayen Operation Whirl Stroke (OPWS), Manjo Janar Adeyemi Yekini ya ce dakarunsa sunyi nasarar dakile wani hari da 'yan bindiga suka kai a wasu sassan karamar hukumar Logo da ke jihar Benue. A sanar
'Yan sandan kasa da kasa na Interpol ta bayar da umurnin kamo tsohuwar Ministan man fetur na Najeriya, Diezani Allison-Madueke sakamakon bukatar da gwamnatin Najeriya ta shigar da mika ta ga kasar domin fuskantar shari'a. Wannan u
'Yan sanda sun kama wani mutum mai shekaru 59 dake ci da buguzum a matsayin AIG a rundunar 'yan sanda ta kasa. An kama mutumin ne a wani banki dake unguwar Kubwa a Abuja. An kama mutumin mai suna Olawale Olatunji dauke da katin AT
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya bayyana jimaminsa a kan kisar gillar da aka yiwa tsohon babban hafson tsaro na Najeriya, Alex Badeh a jiya inda ya ce mutuwarsa babban rashi ne da Najeriya. Rahotanni sun ce an kashe
Soja guda daya ya mutu yayin da dakarun soji suka dakile wani hari da mayakan kungiyar Boko Haram cikin kayan 'yan agaji suka kai masu a jihar Borno. A sanarwar da mataimakin darektan hulda da jama'a na rundunar soji ta Ofireshon
Shugaban na wannan kalami ne a wurin bikin yaye manya da kananan jami'an hukumar kwastam da suka kammala karatu a kwalejin kwastam ta Abuja a jiya, Juma'a. Ya bayyana cewar yin hakan na daga cikin sabbin dokokin hukumar kwastam na
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari