Shugaban Sojojin Najeriya

Kisan sifeto: 'Yan sanda sun kama 'yan Biyafra 34 a Nnewi
Breaking
Kisan sifeto: 'Yan sanda sun kama 'yan Biyafra 34 a Nnewi
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar 'yan sandan Najeriya ta kama 'yan kungiyar tayar da kayar baya ta IPOB bisa kisan wani dan sanda mukamin sifeto tare da raunata DPO da wasu ragowar jami'an 'yan sanda a wani artabu da su ka yi jiya a garin Nnewi dake jihar

Buhari ya fadi abinda ya jawo matsalar Boko Haram
Buhari ya fadi abinda ya jawo matsalar Boko Haram
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar dakarun sojin Najeriya kadai ba zasu iya kawo karshen aiyukan ta'addanci na kungiyar Boko Haram ba. Kazalika, Buhari ya bayyana siyasa a matsayin abinda ya fara kawo matsalar Boko