Shugaban Sojojin Najeriya
John Agim, kakakin hedkwatar hukumar tsaro, ya fada ma mambobin kungiyar musulmai na ýan shi’a da su shirya sakamakon duk abun da suka yi ma sojoji. Mambbin kungiyar Shi’a sun kara da sojoji a wasu yankunan Abuja.
Rundunar Sojan kasa ta sanar da gano gawar wani babban hafsan Soja, kuma shugaban mulki da kudi a shelkwatar rundunar, Manjo Janar Idris Alkali, a cikin wata tsohuwar rijiya a kauyen Dura Du dake cikin karamar hukumar Jos ta kudu.
Hamza Al-Mustapha, dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Peoples Party of Nigeria (PPN) shima ya bayyana cewar takardun karatunsa suna wajen Hukumar Sojin Najeriya a yayin da ya mika fom din takararsa ga hukumar zabe mai zaman
A yau Juma'a na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa (INEC) ta sake nanatawa cewar ba ta karbi sunayen 'yan takarar zabe na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ba daga jihar Zamfara. INEC ta haramtawa jam'iyyar gabatar da 'y
A yau ne hukumar 'yan sanda a jihar Filato ta fitar da jerin sunayen wasu mutane 8 da ta ke nema ruwa a jallo bisa zarginsu da kashe manjo janar Idris Alkali. Tun a ranar 3 ga watan Satumba ne aka bayyana cewar marigayi janar Alka
Babbar Jami’ar da aka gina a Garin Biu za ta fara aiki kwanan kamar yadda mu ka samu labari. An fara shirin bude Jami’ar Sojojin Najeriyan da ke Arewa ne domin fara zangon karatun da za a shiga na 2018 da 2019.
Hukumar Sojin Saman Najeriya ta yiwa wasu manyan jami'anta 29 canjin wuraren ayyuka kamar yadda ta saba yi daga lokaci zuwa lokaci domin kara inganta aiki. Sanarwar da ta fito daga kakakin hukumar, Air Commodore Ibikunle Daramola
An karawa Kwamishinonin 4 girma ne zuwa mukamin mataimakan babban Sifeton 'yan sanda(AIG), yayin da aka karawa mataimakan Sifeton 3 girma zuwa mataimaka masu daraja ta daya(DIG), kamar yadda sanarwar da Ikechukwu Ani, jami'in huld
Daga karshe rundunar Sojan kasa ta bakin Kaakakinta, Birgediya Texas Chukwu ta nemi jama’a da su tabbata sun bata muhimman bayanai game da duk wani abinda suka sani da ya shafi ayyukan Boko Haram don bata damar gamawa da su.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari