Shugaban Sojojin Najeriya
Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da kama wasu mutane guda uku da ake zargin yan ta’adda ne a jahar yayin da suke safarar bindigu zuwa kauyen Bena dake cikin karamar hukumar Wasagu ta jahar Kebbi, kauyen dake da iyaka da jahar Za
Kwanaki kadan kafin ya cika shekaru 77, Jaridar THE CREST ta samu zantawa da shi a gidan sa da ke Minna, inda ya yi bayani kan batutuwa da dama, kamar yadda za ku ji. IBB yana cikin wadanda su ka kifar da Gwamnatoci a Kasar nan.
Shugaban rundunar 'yan sanda (IGP), Ibrahim Idris, ya nada CSP Habiba Adamu, a matsayin kwamandar runduna ta musamman da zata yi yaki da masu satar danyen man fetur. Nadin na Habiba, kamar yadda legit.ng ta fahimta, na daga cikin
Rundunar sojin Najeriya ta amince da da yin karin girma ga wasu manyan jami'anta zuwa mukaman Manjo Janar, Birgediya janar, da kuma Laftanal Kanal. A wani jawabi da hukumar ta fitar ta hannun kakakinta, Birgediya Sani Kukasheka Us
Shugaban rundunar 'yan sanda na kasa, Ibrahim Idris, ya tura karin wata runduna mai dauke da jami'an 'yan sanda 2000 zuwa jihar Borno domin yin aikin soji na yaki da 'yan ta'addar Boko Haram. Rundunar ta kunshi jami'an 'yan sanda
A ranar 10 ga watan Satumba, 2018, rundunar sojin sama ta Najeriya (NAF) ta gudanar da wani atisaye domin gwajin wasu dabarun ceton rai daga sararin samaniya. Rundunar ta bayar da horon ne ga dakarun soji 37 da ke bangaren kula da
A jiya, Juma'a, ne rahotanni su ka bayyana cewar an samu bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda da ta kwace iko da karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto. A cewar rahotannin, kungiyar na dauke da muggan makamai sannan na yin wa
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya kaddamar tare da mika makullan motoci ga wasu jami'an soji 5 da su ka nuna bajinta a aikinsu na hidimtawa kasa. Gwamnan ya mika makullan motocin ga jami'an sojin ne yayin da ya halarci taro
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi zuwa N'Dajamena, babban birnin kasar Chadi, domin shugabantar taron shugabannin kasashen Afrika dake da makwabtaka da tekun Chadi (LBC). Kamfanin dillancin labarai na kasa
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari