Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Lame ya taba rike mukamin minista mai kula da harkokin rundunar 'yan sanda, sannan yana rike da sarautar 'Santurakin Bauchi'. Dan siyasar ya rasu ne da samyin safiyar yau, Lahadi, a asibitin Nizamiye dake Abuja bayan ya sha fama
Shararren malamin addinin Musuluncin nan, kuma shugaban Darikar Tijjaniyya na Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi karin haske dangane da ra'ayoyinsa kan rarraba masarautar Kano da Ganduje yayi...
Malamin da aka damke a Bauchi yace ya koyi babban darasi bayan fitowa daga hannun DSS. Haka kuma Malamin ya mutanen da su ka sa hannu DSS ta sake sa, mutanen sun hada da irin su Isa Pantami, Adamu Muazu, Kauran Bauchi da Dogara.
Legit.ng ta ruwaito Shehin Malamin yana bayyana wannan mataki da gwamnan ya dauka a matsayin cin fuska da kuma muzguna ma masarautar Kano dake da martaba a idon duniya, abinda yace ko turawan mulkin mallaka basu yi gigin yi ba.
A ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zaben da aka kammala, Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida), ya kai wa babban shehun darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Bayan tattara sakamako da hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) ta yi a yammacin ranar Litinin, an sanar da Bala Mohammed a matsayin wanda ya samu nasarar lashe kujerar gwamnan jihar Bauchi. Dakta Musa Dahiru, sabon baturen INEC
APC ta fadawa INEC cewa an yi mata daidai a zaben Bauchi. APC ta yabawa matakin da INEC ta dauka a zaben Jihar Bauchi na fasa sanar da wanda ya ci zaben inda PDP kuma tace ba su ji dadin wannan mataki da kotu ta yanke ba.
Sabanin maimaita zabe, INEC ta bayyana cewar za ta cigaba da tattara sakamakon zabe a karamar hukumar Tafawa Balewa daga yau, Litinin, biyo bayan gano kwafin sakamakon zaben da wasu 'yan dabar siyasa suka yaga. Da ya ke magana da
Legit.ng ta ruwaito sakamakon yawan malaman dake bayar da fatawa ga mabiyansu da kuma yawan kungiyoyin addinin, don haka ake samun sabanin ra’ayi a tsakanin malaman kansu, wanda hakan ke zamtowa wata kafa da yan siyasa ke amfani d
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari