Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi jajintawa mutan jihar Bauchi kan iftila'in da ya faru da su. Jirgin da ke dauke da shugaba Buhari ya dira a babban filin jirgin saman Sir Abubakar Tafawa Balewa ne misalin karfe 9:30 na
A yayin hudubar Juma'a da ya yi a jiya, Sheikh Dahiru Bauchi ya ce "wannan ba komai bane a wurin Ubangiji, sai dai raddi ga kafurai masu inkari da manzon tsira Annabi Muhammad (SAW) don ya kara tabbatar musu da cewa Allah gaskiya
Har wa yau ma wannan karo mun shiga zauren addinin Muuslunci inda aka kawo maku goron Watan azumi. Mun jero maku abubuwan da ake tunani su na karya azumi a watan Ramadan alhali kuwa azumin mutum na nan babu matsala.
Shehi Dahiru Bauchi ya bayyana cewa: “Mu mahaddata mun yi rashin dan uwanmu mahaddaci, mun yan Tijjaniyya mun yi rashin dan uwanmu dan Tijjaniyya, haka zalika masu kudi sun yi rashin dan uwansu mai kudi.”Daga karshe Shehin Malam
Mutanen jihar Bauchi sun yi fitar dangon fari domin tarbar shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da ya isa jihar a wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu. Wannan shine karo na farko da Buhari ya ziyarci jihar Bauchi tun bayan hawan sa k
Binciken kwamitin ya fi mayar da hankali ne a kan rabon or kin raba kayan agaji da kuma badakalar wasu kudi har biliyan N8bn a jihohi biyar: Borno, Yobe, Gombe, Adamawa da Bauchi. Wakilan gwamnatocin jihohin Yobe, Gombe, Bauchi da
Rahotanni da sanadin shafin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, jagoran 'darikar Tijjaniyya na Najeriya Shehi Ɗahiru Usman Bauchi, ya nemi gwamnati tarayya akan ta samar da hanyoyi na saukaka tagayyarar takalawan kasar nan.
Shehin Malamin ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da manema labarai a Jihar Bauchi inda yake jawabai dangane da bikin Maulidin Shehi Ibrahim Inyass da aka gudanar a babban birnin kasar nan na tarayya da kuma jihar Kaduna.
A kwanakin baya ne dai rahotanni suka bayyana cewar, tsohon dan wasan kwallon kafar, Kanu, zai fito takarar neman shugabancin kasa. Saidai daga bisani Kanu ya fito ya nesanta kansa daga wannan rahoto. Kanu ya yi fice wajen aiyukan
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari