
Cocin Anglican







A ranar Asabar da ta gabata ne aka yi jana’izar mahaifiyar Gwamna Rotimi Akeredolu, a nan aka ji Yemi Osinbajo ya na ba ‘Dan takaran APC, BolaTinubu hakuri.

Anambra - Wani babban Bishop na cocin Anglican dake Nnewi jihar Anambra, Rabaran Fada Ogbuchukwu Lotanna, ya yi murabus daga kujerarsa a Cocin kuma yayi bayani

Ana tunanin Natasha Uduaghan tana da alaka da wanda ake zargin ya hallaka mutane. Gwamnati Ta Bukaci a Damke ‘Yar Siyasar Adawa Bisa Zargin Kawo Ta’addanci

Cocin Anglican, reshen jihar Legas, ta sanar da rasuwar Archbishop na Ecclesiastical Province na Legas, Most Rabaran Bamisebi Olumakaiye. An sanar da rasuwar Mo

Akwai darussa da yawa a rayuwa wanda wani lokacin zaka ga canji, wani lokacin kunci ko akasin haka. Amma kadai hakan na faruwa ne ga wanda suke da hankalin.

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bada Naira miliyan 20 ga cocin katolika da ke jihar Benue. Rabara
Cocin Anglican
Samu kari