Cocin Anglican
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC), ta bankado wata kungiyar addini da ke taimakawa barayi wajen karkatar da kudaden sata.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Femi Adesina ya bayyana yadda ya hakura da zuwa coci saboda Fasto ya zagi Buhari a birnin Tarayya Abuja.
Wani limamin coci, Fasto Anosike ya nemi mabiya cocinsa da su ba shi dukkan albashin su na watan Janairu don neman albarka a 2024. Ya daukar masu alkawari.
Masarautar Benin ta yi karin haske kan ziyarar da dan sarkin Kano Yarima Isah ya kai babbar cocin Benin don taya Sarki Ewuare II murnar sabuwar shekara.
Shahararren Fasto a Najeriya, Enoch Adeboye ya yi hasashen abubuwan da za su faru na wahala kafin samun sauki a sabuwar shekarar 2024 da za a shiga.
Shahararren Fasto Philip Goodman ya yi hasashen abubuwan da za su faru a 2024 da suka hada da zuwan Yesu da karyewar farashin man fetur da sauransu a kasar.
Kungiyar 'yan Shi'a a Najeriya ta bayyana manyan dalilinta na halartar bikin Kirsimeti tare da al'ummar Kirista a birnin Zaria da ke jihar Kaduna.
Cocin Cherubim da Seraphim a jihar Kaduna ya karrama Sheikh Ahmad Gumi da Fasto Yuhanna Buru a matsayin Jakadun zaman lafiya a jihar da kasa baki daya.
Shahararren Fasto, Chris Ajabor ya yi hasashen abin da zai faru da Shugaba Tinubu inda ya ce ya na bukatar addu'a sosai saboda ya hango iftila'i.
Cocin Anglican
Samu kari