Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Malam Muhammad Garba, ne ya sanar da hakan a yau, Alhamis. Garba ya kara da cewa majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kashe biliyan N1.3 domin gyaran wasu muhimman hanyoyi da ke cikin
Mun ji cewa wasu daga cikin Matasan Jihar Kano da tsohon Gwamna Rabiu Musa Kwankwaso ya tura karatu a kasashen waje su na faman fuskantar barazana a halin yanzu bayan an haramtawa ‘Daliban Jami’ar ta El-Razi shiga aji.
Sarkin Benin, Ewuare II, ya bukaci yariman kasar Wales, Charles George, da ke ziyara a Najeriya, da ya saka baki domin ganin kasar Ingila ta dawowa da masarautar sa kayan tarihin da ta kwasa a shekarar 1857. Sarkin ya bayyana cew
Malam Ibrahim Shekarau wanda ya taba yin Gwamna a Jihar Kano yayi hira da wata Jaridar inda yayi magana game da yadda zaben 2019 za ta kasance yace saboda a zauna lafiya a Jihar Kano ya fasa takara a PDP ya koma APC.
Za ku ji abin da Mawallafin Bidiyon zargin Ganduje ya bayyanawa Majalisa jiya da aka gayyace sa. Yanzu ma dai an mikawa Majalisa kundin Bidiyoyin cin hancin Gwamnan Kano inda ya rika karbar makudan Dalolin Amurka.
Labari ya zo mana a jiya cewa daya daga cikin manyan masu neman Gwamna a Kano ya koma PRP. ‘Dan takaran PDP Salihu Takai ya tsere daga Jam’iyya ya koma PRP ne bayan PDP ta hana sa tuta a zaben 2019 inda aka tsaida Abba Yusuf.
Mun ji cewa Takai da wasu Jiga-jigan PDP na neman komawa bayan Ganduje a Kano. Hakan na zuwa ne bayan Hukumar zabe ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin ‘Dan takara. Abba Yusuf Suruki ne wajen Sanata Rabiu Kwankwaso.
A yau ne, sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya nada Alhaji Abdulkadir Maitama Sule, a matsayin sabon dan masanin Kano. An nada Abdulkadir, da ga marigayi tsohon dan masanin Kano, Sule Maitama, yau, Asabar, a fadar sarki Sanusi II
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mai martaba Sarki yayi haka ne ta hanyar neman alfarmar wani jami’in gidan rediyon dake gabatar da shirin inda ranka, Nasir Salisu Zango, shirin dake bankado badakaloli tare da yayatasu a gidan rediyon
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari