Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
NAIJ.com ta ruwaito mataimakin sakataren kwamitin kula da al’amuran Musulunci, Farfesa Salisu Shehu ne ya sanar da haka a ranar Lahadi 12 ga watan Agusta a madadin Sarkin Musulmi, inda yace bayan doguwar tattaunawa ce aka samar da
Sarkin Musulmin ya bayar da wannan umarni ne a cikin wani sako da Farfesa Sambo Junaidu, shugaban kwamitin bayar da shawara a kan harkokin addini, ya saka wa hannu yau a Sokoto. "Muna sanar da al'ummar musulmi da su fara duba sabo
Za ku ji cewa akwai Gwamnonin da sai sun yi da gaske domin kafar kujerar su ta na rawa. Daga cikin wadanda su ke cikin wannan sahu akwai Gwaman Kano. Yanzu dai har wasu ‘Yan Majalisan da ke kemar Kwankwasiyya sun bar Ganduje.
Unguwannin da suka yi wannan ikirarin su ne; Na’ibawa ‘Yan lemo, ‘Yan Tasi, Mai Kalwa, Wailari, Kwarin Goje da Umarawa, kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito. Rahotannin sun bayyana cewar mazauna unguwannin na fama da lalace
An samu barkewar hargowa da yamutsi a zauren majalisa saboda ambaton R-APC Mambobin majalisar wakilai ta kasa 'yan jam'iyyar APC sun yi boren yayin zaman majalisa na yau, Laraba, saboda ambaton tsagin R-APC a zauren majalisar. Sai
Hamshakin dan kasuwa da yafi kowa arziki a Afirka, Aliko Dangote, ya sanar da cewa yana neman matar aure. Attajirin mai shekaru 61 a duniya ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi da David Piling na Financial Times. Ya kuma bayya
Kungiyar ta NLC dai ta mamaye bakin ofishin na MTN tun da misalin karfe 6 : 30 na safiyar yau, Litinin, inda suka hana ma’akata shiga ofishin tare da dakatar da gudanar da al’amura a daukacin kamfanunwan da ke nan Kano. Kungiyar
Hassan Adamu, da aka fi sani da Hassan sarkin Dogarai, shine sarkin Dogarai na uku da marigayi sarkin Kano, Ado Bayero ya nada a mastayin shugaban dogaran sarki a shekarar 1990. Kafin nadin Hassan a matsayin sarkin dogaran fadar
Da yake aikin babba ne, an kasashi zuwa kasha uku, kashin farko zai taso daga garin Zuba na babban birnin tarayya Abuja, zuwa babbar hanyar jihar Kaduna, watau Kaduna Western Bye pass, wanda tsawonsa ya kai kilomita 165.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari