Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Mutanen Kano sun komawa Allah domin samun sa’a a karashen zaben da za a karasa. Mutane sun fara zuwa gaban Ka’abah domin roko nasara a zaben Kano inda ake cigaba da ruwan Al-Qunut da aikin Umrah saboda a ci zabe.
Kotu ta zauna game da ingancin takarar Abba Yusuf a PDP inda ta tabbatar da takarar Injiniya Abba Kabir Yusuf watau Surukin Kwankwaso a matsayin cikakken wanda zai rikewa jam’iyyar PDP mai adawa tuta.
A yau, Alhamis, ne Tijjani Gandu, mawakin da ya rera wakar ‘Abba gida-gida’ ga Abba Kabir Yusuf, dan takarar kujerar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya jagoranci ragowar wasu mawaka da ‘yan fim wajen gudanar d
Salihu Tanko Yakasai, mai taimaka wa gwamnana jihar Kano a bangaren kafafen sadarwa na zamani, ya karyata wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta a kan cewar wasu matasa da ke goyon bayan Kwankwasiyya sun kutsa cikin
Ganduje ya zaftari kudi daga asusun Gwamnatin Kano da nufin sayen kuri’a. Gwamnatin Kano ta zare Miliyan 230 daga asusu shekaran jiya inda APC ke ta kokarin sayen katin zaben mutane a cikin Garin na Kano.
PDP ta nemi a cafke Mukarraban Gwamnan Kano bayan sun yi ikirarin lashe zabe bayan INEC ta tozarta wani Hadimin Ganduje yana sakin sakamakon bogi. INEC ta nesanta kan-da gaga sakamakon da Gwamnatin Kano take fitarwa.
Dubban mutane sun tsere daga PDP zuwa Jam’iyyar APC daf da zaben Kano. Mas’ud Doguwa da Mutanen sa sun sauya-sheka zuwa Jam’iyyar APC. Jagororin Jam’iyyar PDP din sun sauya-sheka zuwa APC domin taimakawa Ganduje.
A yammacin ranar Laraba ne kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International, ta fara tattara sa hannun jama’a a fadin duniya domin neman a tursasa gwamnatin jihar Kano janye karar da ta shigar da dan jaridar nan, Jafar Jaf
M. I. Wakili, Sabon Kwamishnan ‘yan sanda da aka kawo jihar Kano daga Katsina, ya ce su na gudanar da bincike a kan wukaken da kuma mutumin da su ka kama kafin daukan mataki na gaba. Kazalika, kwamishinan ya bayyana cewar jami’an
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari