Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Shirye shirye irinsu N-Power, da tallafin yan kasuwa na N500 zasu taimaka matuka wajen habbaka tattalin arzikin kasa, don haka ina kira ga gwamnati ta duba yiwuwar kara adadin mutanen dake cin gajiyarsu zuwa miliyan 20.
Wani jikan Shehi Ibrahim Inyass wanda yanzu shi ne Dan takarar neman Gwamnan Kano karkashin jam’iyyar “All Grasroot Allience” AGA Shehu Tijjani Sani Auwalu Darma. ya nemi al’ummar jihar Kano su bashi hadin-kai.
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta kama wani mutum mai suna Sani Abdullahi da laifin yunkurin safarar kudi da yawansu ya kai miliyan N75m a filin jirage na Mallam Aminu dake Kano. A kama Abdullahi ne a ji
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II tare da wasu manyan 'yan Najeriya sun bayyana cewa rasuwar tsohon shugaban kasar Najeriya, Shehu Usman Aliyu Shagari babban rashi ne ga kasar a yayin ziyarar ta'aziyar da suka kai
A ranar 28 ga watan Disamba ne Alhaji Shehu Shagari tsohon shugaban kasa daga shekarar 1979 zuwa 1983 ya rasu a babban asibitin kasa dake Abuja inda yayi jinya bayan yayin fama da rashin lafiya, yana dan shekara 94 a rayuwa.
A ranar Laraba, 26 ga watan Disamba, ne aka yi liyafar bikin Aminu Sanusi, dan sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da amaryar sa Zainab Ali Bashir. Tun farko farkon cikin watan nan ne Aminu ya fitar da hotunan kafin aure tare da amar
‘Dan Majalisar APC ya saye motoci domin yi wa Buhari kamfe. ‘Dan Majalisar na Kano ya bada sababbin motoci ne a yi wa Buhari kamfe sako-sako domin ganin APC ta doke tsohuwar Jam'iyyar sa ta PDP a zaben da za ayi a 2019.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Kano na binciken mamba a majalisar wakilai mai wakiltar mazabun Wudil da Garko, Muhammad Ali Wudil, a kan kisan wasu mutane uku a karamar hukumar Rano. A kalla mutane uku ne suka mutu yay
A yau Talata, 12 ga watan Dasumba na 2018, Mai martaba Sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Mallam Muhammadu Sanusi na biyu, ya yi kira tare da kalubalantar Mata dangane da zaben kasa na 2019.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari