Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
A Jihar Borno wasu Sarakuna da su ka bar gadon mulki sun fara komawa kan karaga inda Sarkin Gwoza ya koma kan kujerar mulki bayan shekaru 5 da ta’adin ‘Yan Boko Haram a Yankin.
Idan ba a manta ba kwanakin baya an samu wani babban basarake na daya daga cikin manyan Sarakunan kasar Hausa na Musulunci, wanda yake da ra'ayi irin na 'yan boko aqeeda, ya bayar da fatawar cewa duk matar da mijinta ya mareta...
Gwamnatin jihar Kano za ta habaka gine-ginen wasu manyan asibitoci a sabbin masarautu hudu da ta kafa inda za ta mayar da su masu cin gado 400 kamar yadda gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana.
Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana cewa bai karbi sarautar Bichi domin ya ciwa Sarki Sanusi mutunci ko ya rage mishi daraja ba. Sarkin ya bayyana hakan ne a wata hira da yayi da manema labarai, inda...
Legit.ng ta ruwaito Sarki ya raba wannan limami mai suna Salihu Muhammad da mukaminsa ne sakamakon bijire ma umarnin mai martaba da yayi dangane da ganin jinjirin watan idi.
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi kira ga dukkanin masu ruwa da tsaki da su sanya baki a lamarin rashin jituwan da ke tsakanin Sarkin Kano, Mohammad Sanusi II da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Tuni dakatar da wannan limami ya fara aiki ba tare da bata lokaci ba. Muhammad dai, ana zarginsa ne da sabawa umarnin Sarki a kan ganin watan sallar idi. Abinda wannan limamin ya aikata kuwa shi ne, bai ajiye azumi ranar da aka ga
Shahararren mawakin Hausan nan, Nazir M Ahmad, Sarkin Waka, yayi wani habaici da wasu kalamai na waka da suka yi nuni da cewa da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ke. Wannan shine karon farko da Naziru yayi...
A cewar jawabin da babban mai taimakawa gwamnan jihar a bangaren yada labarai da sanarwa, Ismaila Uba Misilli, ya fitar a ranar Litini, ya ce aikin kwamitin da sarkin zai jagoranta shine yin aiki tare da hukumar jin dadi da walwal
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari