Buhari ya yi bikin Sallah a Daura tare da shugaban kasar Guinea (Hotuna)

Buhari ya yi bikin Sallah a Daura tare da shugaban kasar Guinea (Hotuna)

Shugaban kasa, Muhammadi Buhari, ya yi Salla a masallacin idin 'Kofar Arewa' a garin Daura, tare da shugaban kasar Guinea, Farfesa Alpha Conde, wanda ya kawo masa ziyarsa a ranar jajiberin Sallah, ranar Asabar, domin su yi Idin sallah babba tare.

Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa (NAN) ta ruwaito cewa Shugaba Buhari, Gwamna Aminu Masari, Mai Martaba Alhaji Farouk Umar Farouk da sauran al'ummar Katsina sun masa tarbar ban girma.

Kazalika, a ranar Lahadi, ranar Idin babban Sallah, Gwamna Aminu Masari, da Mai Martaba Alhaji Farouk Umar Farouk (sarkin Daura), sun bikin Sallah tare da shugaba Conde a garin Daura.

Buhari ya yi bikin Sallah a Daura tare da shugaban kasar Guinea (Hotuna)

Buhari a masallacin Idi
Source: Facebook

Buhari ya yi bikin Sallah a Daura tare da shugaban kasar Guinea (Hotuna)

Buhari yana daga wa jama'a hannu bayan Sallar Idi
Source: Facebook

Buhari ya yi bikin Sallah a Daura tare da shugaban kasar Guinea (Hotuna)

Buhari, Kwande, Masari da Sarkin Daura
Source: Facebook

Buhari ya yi bikin Sallah a Daura tare da shugaban kasar Guinea (Hotuna)

Buhari ya yi bikin Sallah a Daura tare da shugaban kasar Guinea
Source: Twitter

Buhari ya yi bikin Sallah a Daura tare da shugaban kasar Guinea (Hotuna)

'Yan bautar kasa sun kai wa Buhari ziyara a gidansa
Source: UGC

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel